Ga Dauda Kahutu Rarara – Wakar FULBE 2023 Mp3 Download. A Duk Wakokin Dauda Rarara, FULBE Na Cikin Wakokin Da Masoyansa Suke So Sosai. FULBE Waka Ce Wadda Rarara Ya Rerawa Fulani (Fullo) Na Duk Duniya. Rarara Mawakin Hausa Ne Na Duk Duniya, Wanda Allah Yayiwa Daukaka.