Sabuwar Wakar Dogo Yaro Feat. Gimel – Sankelewa Mp3 Download. Daya Daga Cikin Mawakan Arewa Masu Tasowa ‘DOGO YARO’ Yazo Muku Da Sabuwar Wakarsa Tare Da GIMEL, Tabbas DOGO YARO Yana Kokari Wajen Daga Darajar Aikin Soja. Wasu Na Tunanin Akwai Takura A Aikin Soja, Saiga Soja Yana Waka.
Dogo Yaro Feat. Gimel – Sankelewa
