Mr. 442 Ya Caccaki LsVee Akan Pandora Awards

Mr. 442 Ya Caccaki LsVee Akan Pandora Awards

Mr. 442 Yayi Video Akan Yadda Tsarin Bayarda Pandora Awards Yake, 442 Dai Ya Fasa Wani Kwai, Amma Wasu Suna Ganin Uwa Fada Sukeyi Da Lsvee, Wasu Kuma Na Ganin Uwa Hassadace Yakeyi Don Ba’a Bashi Bane.

Wani Sabon Video Din Mr.442 Ya Tabbatarwa Da Mutane Cewa PANDORA AWARDS Ba Cancanta Suke Dubawa Wajen Bada Award Din, Face Suna Bin San Zuciyarsu, Sannan Saika Biya Kudade Sannan Za’a Baka.

Yace Shima Sun Taba Cewa Ya bada Kudi, Saidai Suna Tsoron Su Gaya Masa Ido Da Ido, Sai Suka Gayawa Abokinsa MADOXX TBB.

Duba: BOC MADAKI Ya Kafa Sabon Tarihi A 2025

442 Yace Ba Yana Wannan Maganar Bane Don Ba’a Bashi Award Dinba, Kuma Yace Ba Wannan Ya Roka Ba Da Yaje Makkah, Yace Yana Wannan Maganar Ne Saboda Yaran Da Suke Kokari A Arewa Amma Suka Sharesu, Suka Zabo Wasu Daban Suka Basu.

@sarki.alapha

#arewatiktok #northnorth #kannywood_exclusive #northernblossomflowerfarm #arewahiphopartist #arewablogger #ausaHipHop @mahraz number 1 @Gfresh_Alameen✅ @GwariLoaded 💎 @Abdulmdk @Alape Sarkin kida💥 @Mr 442

♬ original sound – SARKI ALAPHA

Wasu Da yawa Suna Ganin Uwa Don An Hana MAHRAZ NO1 Ne Award, Wasu Na Ganin Don An Manta Da Mawakan Da Suke Tashe Irinsu Bash Neh Pha, S.James, Salim Smart Da Sauransu.

 

Shin Ku A Ganinku Me Yasa Mr.442 Yayi Wannan Maganar Me Zafi Akan Pandora Awards Wanda Kai Tsaye Yake Cakkakar Masu Bada Awards Din Da Shugaban Bada Award Din ‘LsVee‘ Wanda Shima Mawaki Ne Na Hip Hop.

 

Shin Zaku Iya Biyan Kudi A Baku Awards Kuma ????????? Fadi Ra’ayinka A Shafinmu Na Facebook Ko Instagram.

Scroll to Top