Fitacciyar Wakar Abdul D One – AlaQa 2025 Mp3 Download. Film Din Alaka Wanda Ya Shahara A Yankin Africa Da Duniya Ma Baki Daya, Abdul D One Shine Yayi Wakokin Ciki Wanda Suma Suka Taimakawa Film Din Wajen Fice A Fina-Finan Kannywood. Abdul D One Yana Cikin Mawakan Hausa Masu Zallar Basira.