Fitacciyar Wakar Umar M Shareef – Ki Bani Soyayya 2025 Mp3 Download. Umar M. Sharif Ya Shahara Wajen Wakokin Soyayya Na Hausa, Wasu Suna Ganin Umar M. Shareef Yafi Kowa Iya Wakar Soyayya A Kannywood. Ku Saurari Ki Bani Soyayya Don Kunnenku Yayi Muku Alkali.